![]() Kadarori 74 ne ake so a binciko tare da tantance su a Legas, Ribas, Akwa Ibom, Cross Riba, Abia, Anambra, Edo, Enugu, Imo da Delta. An rubuta ta a ranar 5 Ga Oktoba, 2021, ta ƙunshi shi jerin sunayen kadarorin da za a tantance a jihohi 10 da Abuja. Wasiƙar yarjejeniyar ta faɗo hannun PREMIUM TIMES. Irin Kadarorin Da Aka Kafa Wa Kahon-zuƙa: Malami ya umarci kamfanonin su riƙa kai masa rahotannin yawan adadin abin da suka gano a duk wata. ![]() Haka dai yarjejeniyar kwangilar da aka rattaba a ranar 5 Ga Oktoba, 2021 ta nuna. SHeriff & Co cewa ya gano tare da tantance kadarorin a cikin watanni shida.Īdadin kwanakin watannin da Malami ya bai wa kamfanin dai zai ƙare a cikin watan Afrilu. ![]() Amma kuma an gano cewa Sashen Bincikowa da Tantance Kadarorin Gwamnatin Tarayya na Ma’aikatar Shari’a wanda aka umarta su yi aikin tare da kamfanonin, ya bayyana cewa yarjejeniyar da aka rattaba ɗin duk bige ce kawai da bagaraswa, ba sahihiya ba ce. Sharuɗɗan da aka rattaba sun ce kada ‘yan kwangilar su bayyana wa bainar jama’a aikin kwangilar, ba tare da umarnin Ministan Shari’a Abubakar Malami ba.”Ĥ. Haka dai yarjejeniyar kwangilar ta ƙunsa, wacce aka yi a asirce, kuma mai ƙunshe da ƙa’idojin sirri cewa kada su kuskura su bayyana wa jama’a kwangilar.ģ. ![]()
0 Comments
Leave a Reply. |
AuthorWrite something about yourself. No need to be fancy, just an overview. ArchivesCategories |